Barcelona ta sayi Arturo Vidal

Dan wasan kwallon kafa na kasar Chile Arturo Vidal ya isa filin wasa na Nou Camp bayan sanya hannu na shekaru 3 da kungiyar kwallon kafa ta Barcelona da ke Spaniya.

Barcelona ta sayi Arturo Vidal

Dan wasan kwallon kafa na kasar Chile Arturo Vidal ya isa filin wasa na Nou Camp bayan sanya hannu na shekaru 3 da kungiyar kwallon kafa ta Barcelona da ke Spaniya.

Dan wasan mai shekaru 31 ya zanta da manema labarai inda ya bayyana farin cikinsa kan yadda ya shiga kungiyar da ke gaba a tsakanin kungiyoyin kwallon kafa na duniya. Ya yi fatan lashe dukkanin gasar da za a saka da suka hada da ta Zakarun Turai.

Kafafan yada labarai na Spaniya sun ce, Barcelona za ta biya Bayern Munich Yuro miliyan 21 saboda karbar dan wasan.Labarai masu alaka