Barcelona ta kafa babban tarihi

Kungiyar kwallon kafa ta kasar Spnaiya da ke kan gaba a La Liga ta kafa tarihi bayan ta samu kudin shiga har Yuro miliyn 914 a kakar wasanni ta 2017/2018.

Barcelona ta kafa babban tarihi

Kungiyar kwallon kafa ta kasar Spnaiya da ke kan gaba a La Liga ta kafa tarihi bayan ta samu kudin shiga har Yuro miliyn 914 a kakar wasanni ta 2017/2018.

Sanarwar da Kungiyar ta fitar ta ce, sakamakon samun kudi har Yuro miliyan 914 ya sanya sun kafa tarihi a duniya.

Kungiyar ta Bacelona na da burin samun kudin shiga har Yuro biliyan 1 inda jagororin kngiyar suke sa ran tabbatar da wannan buri nasu.

 Labarai masu alaka