FIFA 2018: Hukumar kwallon kafa ta Arjantina ta yi abin kunya

Kungiyar kwallon kafar Arjentina na ci gaba da motsa jiki a Rasha a dadai lokacin da ya rage kwanaki kadan a fara gasar cin kofin duniya ta FIFA ta 2018.

'Yan wasan Arjantina sun fita fili don motsa jiki inda aka aikata abu na kunya ga masu sha'awar kallonsu.

Hukumar Kula da Kwallon kafa ta Arjentina ce dai ta yanke hukuncin cewa, banda 'yan jaridar da suka je da su Rasha daga gida babu wanda zai shiga kallon 'yan wasan.Labarai masu alaka