Dan wasan Turkiyya ya samu nasara a gasar tsere ta duniya

A garin Stolkhom na Kasar Swidin an ci gaba da zagaye na 14 na gasar tsere ta Golden League.

Dan wasan Turkiyya ya samu nasara a gasar tsere ta duniya

A garin Stolkhom na Kasar Swidin an ci gaba da zagaye na 14 na gasar tsere ta Golden League.

Dan wasan Turkiyya da ya yi nasarar tseren mita 200 a gasar kasa da kasa Ramil Guliyev, a yanzu ya sake nasara a tseren mita 400 da ya gudanar da 'yan uwansa 'yan wasa.

Dan wassan Turkiyya Guliyev ya yi nasara a zagaye na 5 na gasar da aka yi a Norway inda ya kuma dora a kasar Swidin.

Dan wasan mai shekaru 28 ya yi gudun mita 200 a saniya 19 inda ya zama na biyu a wannan zagayen.

Dan wasa Yasmani Copello ya zo na 3 bayan zagaye filin mita 400 a saniya 48.

Dan aksar Kyuba Miguel Echevarria ne ya zo na farko bayan zaga fadin mita 83 a saniya 8.

A bangaren mata kuma 'yar kasar Ingila Brianna ce ta zo na farko bayan zaga fadin mita 100 a saniya 12.Labarai masu alaka