Messi, mutum ne ko aljan ?

A jimillar wasannin 747 da ya buga,mashahurin dan wasan kwallon kafa na kungiyar FC Barcelona,Lionel Messi mai shekaru 30 da haihuwa, ya yi nasarar haskawa a duniyar wasannin motsa jiki,ta hanyar zura kywawawan kwallaye 600.

A wadannan kwallaye 539 a kungiyar Barcelona ya zura su ,a yayin da 61 kuma a kasarsa Arjantina.

Dan wsan wanda ya fara buga kwallo a yayin da yake da shekaru 13 da haihuwa, ya zura kwallaye 35 da 'yan kai a kowace shekara.

Abinda yasa duniya ta dasa ayar tambayar, shin Lionel Messi ne ko aljan ?Labarai masu alaka