Rouhani ya yi wa Gianni alkwarin baiwa mata damar shiga filin kallon kwallo a Iran

Shugaban kasar Iran Hassan Rouhani ya yi wa shugaban FIFA Gianni Infantino alkawarin baiwa mata damar shiga filayen kwallo a kasar.

Duk da dai shugaban Iran ya wa shugaban FIFA alkwarin baiwa mata damar shiga filin kallon kwallo a kasar ba’a fadi lokacin da za’a basu damar ba.

Kawo yanzu dai maza ne kawai ke da izinin shiga gidajen kallon kwallo a kasar ta Iran.Labarai masu alaka