• Bidiyo

Pinar Karşiaka sun samu babbar nasara a Spaniya

Kungiyar Kwallon Kwando ta Pinar Karşiaka ta Turkiyya ta samu nasara a gasar FIBA ta nahiyar Turai inda ta doke kungiyar Murji'a ta Spaniya da ci 96 da 91.

Sakamakon ya nuna cewa, Pinar Karşiaka ta samu nasara sau 4 a wasanni 5 inda Murji'a kuma ta yi rashin nasara sau 3 a wasanni 5 da ta buga.Labarai masu alaka