Za a fara gasar Taikwando ta nahiyar Turai

A ranar Alhamis din nan 2 ga watan nuwamba za a fara gasar Taikwando ta nahiyar Turai a kasar Cyprus bangaren Girka.

Za a fara gasar Taikwando ta nahiyar Turai

A ranar Alhamis din nan 2 ga watan nuwamba za a fara gasar Taikwando ta nahiyar Turai a kasar Cyprus bangaren Girka.

Sanarwar da Hukumar Shirya Wasan Taikwando ta fitar ta ce, za a gudanar da gasar a cikin kwanaki 4 a garin Larnaka nda masu wasa 502 daga kasashen duniya 37 za su halarta.

'Yan wasa 24 da suka hada da maza 12 ne za su wakilci Turkiyya.Labarai masu alaka