Tashar TRT 1 za ta nuna wasan Roma da Chelsea kai tsaye

Tashar Talabijin ta TRT 1 za ta nuna wasan Roma ta kasar Italiya da kuma Chelsea ta Ingila a rukunin G na gasar Zakarun Turai.

Za a gudanar da wasan a ranar Talatar nan da misalin karfe 22:45 agogon Turkiyya watu sha biyu na dare da mintuna 45 agogon Najeriya da Nijar.Labarai masu alaka