Za a fara gasar Kwallon Kwando ta Mata ta Nahiyar Turai

A ranar Juma'ar nan za a fara gasar Kwallon Kwando ta Mata ta Nahiyar Turai karo na 36 a garin Prag da Hradev babban birnin kasar Chek inda Turkiyya na daga cikin kasashen da za su halarci gasar.

Akwai adadin kungiyoyi 16 da za su halarci gasar inda aka kasa su 4 a rukunai 4.

Wadanda suka samu nasarar zama na 1 a kowanne rukuni za su isa ga wasan Quater Final kai tsaye.

Wadanda suka zo na 2 da na 3 a rukunnan kuma za su sake buga wasanni don neman zuwa matakin na Quater Final.

A ranar 19 ga watan Yuni ake sa ran kammala wasannin rukunan.Labarai masu alaka