Halin da ake ciki a yanzu haka a Afrin

Turkiyya wacce ta lashi takobin tsaftace yankin Afrin (Siriya) daga haramtattun kungiyoyin ta'adda, na ci gaba da gwagwarmayar cimma burinta babu kakkautawa,inda a yanzu haka ta tisa keyar dubban 'yan ta'adda barzahu tare da yi wa daruruwan masu goya musu baya daurin butar-malam a kurkuku.