Bidiyo: Shugaba Erdogan ya tafi Iran

Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya tafi Iran don halartar babban taro da Shugaban Rasha Putin da na Iran din Ruhani.