Türkiye
Za a ƙaddamar da Tashar TRT ta Spaniyanci a wajen Babban Taron Yaɗa Larabarai na Spaniya a Istanbul
Babban Taron na da manufar ɗabbaka tattaunawar al'adu daban-daban da haɗa kai tsakanin kasashen da ke magana da harshen Spaniyanci, tare da haskaka rawar da Turkiyya ke takawa wajen zama gada a tsakanin al'adu mabambanta.Türkiye