Türkiye
Turkiyya ta la'anci farfagandar Isra'ila a kafafan sada zumunta na yanar gizo, ta sha alwashin kare Gaza
Ankara ta ƙudiri niyyar kawo ƙarshen 'kisan kiyashin' da Tel Aviv ke yi, kuma na neman ganin 'an mayar da Isra'ila saniyar ware' a matakin ƙasa da ƙasa, in ji Ma'aikatar Harkokin Wajen Turkiyya.Duniya