Musulmai a Holan sun raba kayayyaki ga al'umma domin ranar Ashura

Kungiyar hadin kan kasa rashen matasa ta kasar Turkiyya a kasar Holan ta raba kayayyaki ga al'umma domin ranar Ashura

Musulmai a Holan sun raba kayayyaki ga al'umma domin ranar Ashura

Kungiyar hadin kan kasa rashen matasa ta kasar Turkiyya a kasar Holan ta raba kayayyaki ga al'umma domin ranar Ashura

Daga cikin ababen da ka raba harda litattafai da suke koyarda abinda ranar Ashurar ta kunsa.

Wakilin kungiyar Enes Şahin ya bayyana cewar wannan shekara na biyar kenan da hukumar ke gudanar da taron raba kayayyaki a duk watan Muharram a ranar Ashura.

An dai tunatar da wadanda suka san ranar game da ita, wadanda kuma basu san abinda ranar ta kunsa ba ana karantardasu akan hakan.

Şahin ya yi anfani da wannan dama wajen fatan musulmi su kasance cikin hadin kai, zaman lafiya da lumana a koda yaushe.

 Labarai masu alaka