• Bidiyo

Dakarun Turkiyya na ci gaba da kai hare-hare a arewacin Iraki

Dakarun sojin Turkiyya na ci gaba da ruwan bama-bamai a arewacin Iraki.

Dakarun Turkiyya na ci gaba da kai hare-hare a arewacin Iraki

Dakarun sojin Turkiyya na ci gaba da ruwan bama-bamai a arewacin Iraki.

Sanarwar da Rundunar sojin ta fitar ta ce, an kai hare-hare kan 'yan ta'adda a yankunan Avashin-Basyan, Metina da Zap kuma an kashe 8 daga cikinsu.

Sanarwar ta ce, a hare-haren an nufi maboya da ma'ajiyar makaman 'yan ta'addar.Labarai masu alaka