Dakarun Turkiyya sun mamaye yankunan da ke tsakanin Munbich da tafkin Firat

Dakarun Turkiyya sun isa yankin da ke tsakanin Munbich da inda aka kaddamar da hare-haren Tsaron Firat a karo na 44.

Rundunar Sojin Turkiyya ta ce,dakarun Turkiyya da na Amurka sun isa yankin da ke tsakanin Munbich da tafkin Firat.

A ranar 18 ga watan Yuni ne aka kai soji a karon farko zuwa yankin.Labarai masu alaka