• Bidiyo

Emine Erdogan ta samu kambin kasa da kasa kan taimaka wa Musulmai

Mai dakin Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan, Emine Erdogan ta samu kambin girmamawa na Kungiyar Yabawa Taimakon Dan Adam.

Emine Erdogan ta samu kambin kasa da kasa kan taimaka wa Musulmai

Mai dakin Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan, Emine Erdogan ta samu kambin girmamawa na Kungiyar Yabawa Taimakon Dan Adam.

Za a ba wa Emine Erdogan wannan lambar girma ne sakamakon yadda ta dinga nuna damuwa ga Musulman Myammar da ma sauran mutane da ake zalunta a duniya baki daya.

A ranar 11 ga watan Satumba za a ba wa Emine Erdogan kyautar a Landan Babban Birnin Birtaniya.Labarai masu alaka