Turkiyya na ci gaba da yaki da 'yan ta'adda a ciki da wajen kasar

Dakarun Turkiyya sun kai hari a yankunan Gara da Metina da ke arewacin Iraki inda suka lalata mafakar 'yan ta'adda.

Turkiyya na ci gaba da yaki da 'yan ta'adda a ciki da wajen kasar

Dakarun Turkiyya sun kai hari a yankunan Gara da Metina da ke arewacin Iraki inda suka lalata mafakar 'yan ta'adda.

Sanarwar da Helkwatar Rundunar sojin ta fitar ta shafin Twitter ta ce, sun kai hari ta sama a yankunan Metina da Gara da ke arewacin Iraki.

Sanarwar ta ce, a harin an lalata mafaka, maboya da ma'ajiyar makaman 'yan ta'adda.

An bayyana cewa, jiragen da suka kai harin sun koma gida lafiya.Labarai masu alaka