Dakarun Turkiyya sun yi ruwan bama-bamai kan 'yan ta'adda

Dakarun Turkiyya sun yi ruwan bama-bamai kan 'yan ta'adda a yankin Kandil da ke arewacin Iraki.

Sanarwar da Rundunar Sojin ta fitar ta ce, an kai harin a yankin Kandil.

Sakamakon hare-haren ta sama an lalata mafaka da ma'ajiyar makaman 'yan ta'addar na aware.Labarai masu alaka