Dakarun Turkiyya na ci gaba da kai hare-hare a Arewacin Iraki

Dakarun Turkiyya na ci gaba da ruwan bama-bamai ta sama a Arewacin Iraki.

Dakarun Turkiyya na ci gaba da kai hare-hare a Arewacin Iraki

Dakarun Turkiyya na ci gaba da ruwan bama-bamai ta sama a Arewacin Iraki.

Sanarwar da Rundunar Sojin Turkiyya ta fitar ta ce, bayan an gano wasu 'yan ta'addar aware da suka yi shirin kai wa Turkiyya hari daga yankin Zap na Arewacin Iraki an kai musu hare-hare ta sama tare da kassara su.

A kwanakin dai Turkiyya ta tsaurara kai hare-hare a arewacin Iraki da Siriya musamman ma yankin Kandil da ya ke matattarar 'yan ta'addar PKK/PYD.Labarai masu alaka