An kama bakin haure a 109 a Turkiyya

Jami'an Tsaron Turkiyya sun kama bakin haure 109 a lardin Edirne a lokacin da suke kokarin tafiya kasashen Bulgeriya da Girka ba bisa ka'ida ba.

An kama bakin haure a 109 a Turkiyya

Jami'an Tsaron Turkiyya sun kama bakin haure 109 a lardin Edirne a lokacin da suke kokarin tafiya kasashen Bulgeriya da Girka ba bisa ka'ida ba.

Jami'an tsaron sun kama mutanen a yankunan Yenikadın, Orhaniye da Bosnakoy sai kuma Hauusa, Uzunkopru, Meriç da Ipsala a lokaxcin da suke yunkurin tafiya Girka da Bulgeriya ta barauniyar hanya.

An bayyana cewa, bakinhauren sun fito daga kasashen Pakistan, Afganistan, Siriya da Iran.

Tuni aka mika su ga ofishin Hukumar Kula da SHige da Fice da ke lardin na Edirne.Labarai masu alaka