Turkiyya: Zamu farfado da dangantakarmu da Jamus

Ministan harkokin wajen Turkiyya Mevlüt Çağuşoğlu ya bayyana cewa Turkiyya zata farfado da kyakyawar dangantakarta da Jamus da yake cikin gurbata a’yan watanin da suka gabata.

Çağuşoğlu a yayinda yake ganawa da jaridar German weekly Der Spiegel ya tabbatar da cewa kasashen biyu zasu gyara dangantakar dake tsakaninsu.

A yakin neman zaben bana a kasar Jamus Turkiyya da kasancewar Ankara mai neman zama cikkakiyar mambar Nahiyar Turai ne suka zama ababen kanfen a kasar.

AA

 Labarai masu alaka