Turkiyya na ci gaba da yaki da ta'addanci ba kakkautawa

Dakarun Turkiyya Turkiyya na ci gaba da kai hare-hare kan 'yan ta'adda a ciki da wajen kasar ba tare da sassauta wa ba.

Turkiyya na ci gaba da yaki da ta'addanci ba kakkautawa

Dakarun Turkiyya Turkiyya na ci gaba da kai hare-hare kan 'yan ta'adda a ciki da wajen kasar ba tare da sassauta wa ba.

A wani harin da aka kai a yankin Ovacik da ke Tunceli kuma an kashe 'yan ta'adda 2.

A Kandil kuma an kai hare-hare ta sama.

An lalata ma'ajiyar makamai da mafakar wasu 'yan ta'adda da aka gano sun shirya kai hari.

Tag: Turkiyya , Hari

Labarai masu alaka