Turkiyya na ci gaba da ruwan bama-bamai kan 'yan ta'adda a arewacin Iraki

Dakarun Turkiyya sun yi ruwan bama-bamai yankin Metina da ke arewacin Iraki.

Turkiyya na ci gaba da ruwan bama-bamai kan 'yan ta'adda a arewacin Iraki

Dakarun Turkiyya sun yi ruwan bama-bamai yankin Metina da ke arewacin Iraki.

An kai hare-haren kan 'yan ta'addar aware na PKK inda aka ruguza ma'ajiyar makamansu tare da lalata su.

A hare-haren da aka kai a wajen garuruwan Erzincan/Refahiye kuma an an kashe 'yan ta'addar PKK 3.

A gundumar Karliova da ke lardin Bingöl kuma an kashe dan ta'addar PKK 1.

Tag: PKK , Metina , Bingöl , Hari , Iraki

Labarai masu alaka