Rayuwa
TRT Afirka Labarai
Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Bai kamata a ƙyale ƙoƙarin Isra'ila na ɓoye zaluncin da take yi a Gaza ba — Erdogan
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 201. An kashe aƙalla Falasɗinawa 34,183 - galibinsu jarirai da yara da mata. An raunata wasu sama da 77,143. MDD ta ce an aikata "laifin yaƙi" bayan gano gawa sama da 300 a kaburburan bai-ɗaya a Gaza.Afirka