Za a baje-kolin jiragen yaki marasa matuka na Turkiyya a Indonesiya

A yayin kasuwar baje-kolin kayan tsaro da za a fara a ranar 7 ga watan Nuwamba a Indonesiya, za a nunawa duniya jirgin yaki mara matuki samfurin Anka da Turkiyya ta samar.

Hukumar Kula da Masana'antun Kayan Tsaro ta Turkiyya TUSAS ta ce, za su halarci kasuwar baje-kolin kayan tsaron da za a gudanar a tsakanin 7 da 10 ga Nuwamba a Jakarta Babban Birnin Indonesiya.

Hukumar ta ce, a wajen kasuwar TUSAS za ta bayyana irin aiyukan da take yi, inda za kuma ta hada kai da kasashen yankin tare da jami'o'i, dalibai da masu bincike.Labarai masu alaka