A shekarar 2018 Amurka ta sayar da makamai na dala biliyan 55

A wannan shekarar ta 2018 da muke cikin an bayyana sayar da bindigu har na dala biliyan 55 a kasar Amurka.

A shekarar 2018 Amurka ta sayar da makamai na dala biliyan 55

A wannan shekarar ta 2018 da muke cikin an bayyana sayar da bindigu har na dala biliyan 55 a kasar Amurka.

Hukumar Kariya da Hadin Kan Samar da Tsaro a sanar da cewa, a shekarar 2018 makaman da kasar ta sayar ga kasashen waje ya karu da kaso 33 cikin dari wanda ya kama dala biliyan 55.66.

Sanarwar da Hukumar ta fitar ta kuma ce, daga cikin dala biliyan 55 din dala biliyan 47 sun samu daga cinikin makamai da kasashen waje inda sauran kuma suka zama na dala biliyan 3.52 da dala biliyan 4.42 da ma'aiakatun harkokin Waje da na Tsaro na Amurka suka bayar ga taimakon aiyukan sojia kasashen waje.

A shekarar 2017 Amurka ta sayar da makamai na dala biliyan 41.93Labarai masu alaka