Tattalin Arzikin Turkiyya ya habaka da kaso 5.2

A watanni 3 na 2 na shekarar 2018 tattalin arzikin Turkiyya ya habaka da kaso 5.22. Kungiyar Hadin Kai da Cigaban Tattalin Arziki ta OECD ta ce, Turkiyya ta bar dukkan kasashe mambobinta a baya

Turkiyya ta zama ta 2 a tsakanin kasashe mambobin Tarayyar Turai wajen habaka.

A bangaren samar da kayayyaki da kudaden shiga kuma a watanni 3 na 2 na wannan shekarar an samu karin kaso 20.4 sama da na shekarar da ta gabata.

Adadin kudin na wannan lokaci ya kama Lira biliyan 884 da miliyan 4 da dubu 260.Labarai masu alaka