Wani kamfani a Ingila ya shirya jera mota mai tashi sama da gudun kilomita 300 a awa daya

Kamfanin Vertical Aerospace na kasar Ingila ya ce, a shekarar 2022 ne zai kammala kera motar tasi mai tashi sama kuma mai gudun kilomita 300 a kowacce awa.

Labaran da jaridar Times ta rawaito na cewa, a yanzu motar da kamfanin ya samar na iya gudun kilomit 160 a awa 1.

Daga wannan kamfanin zai samar da mai tafiyar kilomita 300 sai mai kilomit 500 a kowacce sa a.

Hakan na nufin za a iya zuwa Paris daga landan da wannan motar a sama.

Motar ba ta bukatar filin tashi inda za ta iya tashi da sauka a tsaye kamar jirgi mai saukar ungulu.Labarai masu alaka