Turkiyya ce jigon samar da jirgin yaki na F-35

Shugabancin Masana'antun Tsaro Turkiyya ya bayyana kayan da Turkiyya ta samar a aiyukan samar da jirgin sama na yaki samfurin F-35 da Amurka ta ce ta fitar da Turkiyya daga cikinsa.

Akwai bangarori 19 da kamfanunnukan Turkiyya 7 suke samarwa. Kamfanunnukan Turkiya da suke samar da bangarorin F-35 na taka rawa wajen mika jiragen ga kasashe.Labarai masu alaka