Turkiyya da Rasha sun dauki sabon matakin habaka alakarsu

A ranar 5 ga Satumba Turkiyya da Rasha za su jagoranci baje-kolin kayan amfanin gona ta CNR Expo a Istanbul inda za su sanya hannu kan sabbin yarjeniyoyi.

Bayan baje-kolin "Food Istanbul" Hukumar Kula da Alakar Tattalin Arziki da Kasashen Waje DEIK ta bayyana cewar, masu masana'antu da ke Turkiyya za su halarci baje-kolin inda za a tattauna an damarmakin zuba jari da kulla yarjeniyoyi.Labarai masu alaka