Jirgin dakon kaya na Turkish Airlines na zuwa garuruwa 85 na duniya

Jirgin kaya na kamfanin jiragen saman Turkiyya Turkish Airlines da ya ke mafi girma a duniya ya fara zuwa Kigali da Muskat Manyan Biranen Ruwanda da Oman

Jirgin dakon kaya na Turkish Airlines na zuwa garuruwa 85 na duniya

Jirgin kaya na kamfanin jiragen saman Turkiyya Turkish Airlines da ya ke mafi girma a duniya ya fara zuwa Kigali da Muskat Manyan Biranen Ruwanda da Oman.

A yanzu adadin wurararen da Turkish Cargo ya ke zuwa sun kai 85.Labarai masu alaka