An gano alnatkatunam fetur a Gabon

An gano albarkatun man fetur a kasar Gabon da ke Tsakiyar Afirka.

An gano alnatkatunam fetur a Gabon

An gano albarkatun man fetur a kasar Gabon da ke Tsakiyar Afirka.

Kafafen yada labarai na ƙasar sun bayyana cewar, kamfanin Panoro Energy na kasar Norway ne ya gano man.

An bayyana cewar wannan ne karo na 9 tun shekarar 2011 da aka samu mai a rijiyar Dussafo Ruche Nord Est.  Labarai masu alaka