An kaddamar da fara aikin butun mai na TANAP a Turkiyya

A garin Eskishehir na Turkiyya an kaddamar da bututun mai na TANAP da zai tunkuda albarkatun man gas daga Azerbaijan zuwa Turkiyya zuwa Kasashen Turai.

An kaddamar da fara aikin butun mai na TANAP a Turkiyya
Bidiyon Kaddamar da Aikin Bututun Iskar Gas na TANAP
Bidiyon Kaddamar da Aikin Bututun Iskar Gas na TANAP

Bidiyon Kaddamar da Aikin Bututun Iskar Gas na TANAP

A garin Eskishehir na Turkiyya an kaddamar da bututun mai na TANAP da zai tunkuda albarkatun man gas daga Azerbaijan zuwa Turkiyya zuwa Kasashen Turai.

Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan da takwarorinsa na Jamhuriyar Arewacin Cuprus Bangaren Turkiyya Mustafa Akinci na Azarbaijan Ilham Aliyev, na Sabiya Alaksandar Vucic da na Yukren Petro Poreshenko sun kaddamar da bututun iskar gas na TANAP din. 

A jawabin da Shugaba Erdoğan ya yi ya ce, a wannan rana sun kaddamar da aikin iskar gas na TANAP da suka kira "Silk Road".

Shugaba Erdoğan ya ce, makamashi ba yana nufin arangama da rikici ba, yana nufin hadin kai.

Ya ce, aikin na hadin gwiwar tunaninsu ne kuma bushara ce ta sabon aikin da za su fara yi.Labarai masu alaka