China ta fara sakawa Koriya ta Arewa takunkumin tufafi da man fetur

Kamar yadda Majalisar Dunkin Duniya ta bada umurni kasar China ta daina sayar kayan tufafi daga Koriya ta Arewa a yayinda da kuma ta bada sanarwar hana sayar mata da man fetur.

Kamar yadda ma’aikatan kasuwancin kasar China ta bayyana daga daya ga watan Oktoba zata rage sayarwa Koriya ta Arewa da man fetur da kuma iskar gaz, haka kuma daga watan disamba zata dakatar da shigowa da dukkan kayyayakin tufafi daga Koriyar. Yin hakan dai ya biyo bayan kiran da Hukumar Tsaron MDD ne don sakawaKoriyar takunkumi akan gwajin makaman nukiliya da take ci gaba dayi.

A kwanakin baya ma Chinan ta dakatar da wasu nau’oin kasuwanci da takeyi da Koriya ta Arewan.Labarai masu alaka