Afirka
TRT Afirka Labarai
Afirka
Faɗuwar Tinubu a Eagle Square: Gaisuwar Yarabawa ta Dobale na yi, in ji Shugaban Nijeriya
A wani bidiyon na daban da mai taimaka wa Shugaba Tinubu na musamman kan kafafen sada zumunta, Dada Olusegun wallafa a shafin X, na liyafar cin abincin dare da aka yi a fadar gwamnati, an ga Tinubun yana mayar da martani cikin raha kan batun.Labarai
Duniya
Babu wajen ɓuya a Gaza yayin da sojojin Isra'ila ke ci gaba da kai wa fararen hula hari
Yaƙin Isra’ila a Zirin Gaza da aka mamaye ya shiga rana ta 250, ya kashe aƙalla Falasɗinawa 37,164 — kaso 71 mata da yara da jarirai — ya jikkata mutane 84,832, sannan an yi amanna fiye da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gidajen da aka ruguza.Afirka
Abubuwa 5 da Shugaba Tinubu ya mayar da hankali kansu a jawabinsa na Ranar Dimokuraɗiyya a Nijeriya
Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi jawabi ga ƙasar don bikin Ranar Dimokuraɗiyya, inda ya taɓo batutuwa da suka shafi kafawa da ɗorewar tsarin, da kuma tattalin arziki da ci-gaban ƙasa.Afirka