Duniya
Kai-tsaye: Hamas ta mayar da martani kan shirin Amurka na tsagaita wuta
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza ya shiga rana ta 239, ya kashe aƙalla Falasɗinawa 36,284 — kashi 71 daga cikinsu mata ne da yara da jarirai — ya kuma jikkata mutum 82,057, a cewar hukumomi, yayin da fiye da mutum 10,000 ke binne a ɓaraguzan gine-gine.Ra’ayi