Sarkin Katar zai ziyarci Turkiyya

Sarkin Katar Tamim bin Hamd Al-Thani zai ziyarci Turkiyya inda zai gana da hukuomin kasar.

Sarkin Katar zai ziyarci Turkiyya

Sarkin Katar Tamim bin Hamd Al-Thani zai ziyarci Turkiyya inda zai gana da hukuomin kasar.

Cibiyar Yada Labarai ta fadar Shugaban Kasar Turkiyya ta sanar da cewa, Sarki Al-Thani zai gana da Shugaba Recep Tayyip Erdogan a yayin ziyarar ta musamman da zai kai Turkiyyan.

Ana hasashen za a tattauna kan alakar kasashen Turkiyya da Katar da ma lamurran dake faruwa a yankunansu.Labarai masu alaka