Koriya ta Kudu da ta Arewa sun fara aiyuka tare a gabar tekunsu

Koriya ta Kudu da Koriya ta Arewa sun fara aiyuka tare wajen amfani da gabar tekun Imjin dake iyakar Han.

Koriya ta Kudu da ta Arewa sun fara aiyuka tare a gabar tekunsu

Koriya ta Kudu da Koriya ta Arewa sun fara aiyuka tare wajen amfani da gabar tekun Imjin dake iyakar Han.

Kamfanin dillancin labarai na Yonhap ya bayyana cewa, Ma'aikatar Tsaro ta Koriya ta Kuduta sanar da fara aiyukan hadin gwiwa a iyakar yamma wadda ta dakatar a baya ga fararen hula saboda rikicin soji da ake yi.

A watan Yuli ne kasashen biyu suka amince da dawo da amfani da gabar tekun tasu inda jama'a a yanzu za su dinga zuwa don yawon bude ido.Labarai masu alaka