An yi yunkurin aikata kisan gilla ga Shugaban Kasar Faransa

Jami'an tsaro a Faransa sun kama wasu mutane 6 da suka yi yunkurin aikatakisan gilla ga Shugaban Kasar Emmanuel Macron.

An yi yunkurin aikata kisan gilla ga Shugaban Kasar Faransa

Jami'an tsaro a Faransa sun kama wasu mutane 6 da suka yi yunkurin aikatakisan gilla ga Shugaban Kasar Emmanuel Macron.

Labaran da tashar talabijin ta BFM dake Faransa ta fitar na cewa, an fara binciken yunkurin kisan gilla ga Macron inda aka kama wasu da ake zargi su 6.

Wata majiya dake kusa da ofishin binciken ta ce, an kama mutanen 6 bayan sun shirya daukar mummunan mataki kan Macron.

Ana ikirarin cewa, mutanen suna da tsattsauran ra'ayi.Labarai masu alaka