An kashe 'yan aware 2 a yankin Jammu Kashmir na Indiya

Wasu 'yan aware 2 a yankin jammukashmir na Indiya yayin wani rikic, da suka fafatada jami'an tsaro.

An kashe 'yan aware 2 a yankin Jammu Kashmir na Indiya

Wasu 'yan aware 2 a yankin jammukashmir na Indiya yayin wani rikic, da suka fafatada jami'an tsaro.

Labaran da jaridun kasar suka fitar sun ce, an kashe mutanen a lokacin da 'yan sanda suka kai hari kan masu zanga-zanga a kauyen Handvara wanda hakan ya janyo samun arangama.

Jami'an 'yan sanda sun ce, an kashe 'yan aware 2 a rikicin da aka yi.Labarai masu alaka