Turkiyya, Iran da Rasha za su ci gaba da gana wa kan samar da kundin tsarin mulkin Siriya

Kasashen Turkiyya, Rasha da Iran za su ci gaba da tattaunawa kan kwamitin da aka kafa a Astana don samar da sbaon kundin tsarin mulki da Siriya.

Sanarwar da Ma'aikatar Harkokin Wajen Turkiyya ta fitar ta ce, kasashen na Turkiyya, Rasha da Iran sun gana da wakilin Majalisar Dinkin Duniya  na musamman a Siriya Steffan de Mistura a tsakanin 10-11 ga Satumaba a helkwatar Majalisar da ke Geneva.

A ganawar an tattauna kan hanyoyin da za a bi wajen kafa kwamitin da kowanne bangare zai samu wakilci tare da am,ncewa da shi.Labarai masu alaka