Obama ya zage dantsen kalubalantar Trump a zaben ‘yan majalisu

A dai-dai lokacin da Amurkawa ke shirin kada kuri’a domin zaben ‘yan majalisu a kasar a ranar 6 ga watan Nuwamba.

Obama ya zage dantsen kalubalantar Trump a zaben ‘yan majalisu

A dai-dai lokacin da Amurkawa ke shirin kada kuri’a domin zaben ‘yan majalisu a kasar a ranar 6 ga watan Nuwamba.

Obama ya yi kira ga Amurkawa da su kalubalanci mulkin Trump a ranar zabe, inda ya zargi Trump da gudanar da siyasar raba kanun al’umma.

Obama ya tunatar da cewa a hawansa mulki ne ya dauki matakan horhodo da tattalin arzikin kasar.

Shiko Trump na ganin dawowar martabar tattalin arzikin kasar Amurka nada alaka da zuwansa kan karagar mulki ne kawai.

AALabarai masu alaka