Erdoğan: Babu wata barazana ko bata suna da za su lalata manufar Turkiyya

Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya ce, babu wata irin barazana ko bata suna da za su sauke kasarsa daga kan tafarkin da ta ke a kai

Ma'aikatar Harkokin Kasuwanci da Hana Fasa Kauri ta Turkiyya kuma ta ce, kara kudin haraji da Trump ya yi kan bakin karfe da alminiyom da ake shiga da shi kasar daga Turkiyya ya saba wa dokokin kasa da kasa.Labarai masu alaka