Duniya
Kai-tsaye: Shugaban China Xi Jinping ya yi kira da a gudanar da taron zaman lafiya tsakanin Isra'ila da Falasdinu
Isra'ila ta kashe akalla Falasdinawa 36,171 - kashi 71% daga cikinsu mata ne da yara da jarirai - tare da raunata 81,420 a yakin da ta kwashe kwanaki 237 tana yi a Gaza, in ji jami'an Falasdinawa.Türkiye