Turkiyya ta mayarwa Girka martani da babbar murya

Turkiyya ta yi suka tare da mayar da martani da babbar murya ga gwamnatin Girka game da sallamar wani dan ta'adda da ya kashe Turkawa 2 a shekarun 19901 da 1994 bayan zaman kwana 2 kawai da suka yi a kurkuku tare da sallamar su.

Sanarwar da Ma'aikatar Harkokin Wajen Turkiyya ta fitar ta ce, Dimiti Kufodinas dan ta'adda ne da ya kashe jakadan Turkiyya a birnin Athens Cetin Gorgu da kuma zama wanda ake zargi da kokarin kashe mai bayar da shawara a ofishin jakadancin Deniz Bolukbaş.

Sanarwar ta tunatar da yadda aka ce an yanke hukıncin daurin rai da rai ga wadanda suka kashe mai bayar da shawara a ofihin na Athens Haluk Sipahioğlu.

Sanarwar ta ja hankali da cewa, ya kamata a ce an ci gaba da tsare dan ta'addar.

Turkiyya ta soki wannan matakina Girkatare da nuna rashin amince wa.Labarai masu alaka