Scotland na son sake gudanar da kuri'ar raba gardamar neman balle wa daga Ingila

Mataimakin Shugaban Jam'iyyar SNP ta yankin Scotland Angus Robertson ya bayyana cewa, za a sake gudanar da kuri'ar raba gardamar neman ballewar yankin daga kasar Ingila.

Jam'iyyar SNP ta samu nasarar lashe kujerun majalisar dokokin Ingila 31 daga cikin 56 da aka ware wa Sctland a zaben watan Yunin da aka yi a Ingila.

A shekarar 2014 an gudanar dakuri'ar raba gardamar a Scotland amma sakamakon bai nuna a balle ba.

Amma bayan Birtaniya ta fita daga Tarayyar Turai sai Scotland ta sake dawo batun za ta balle daga Ingilan.

 Labarai masu alaka