Al'umun da suka rayu a Turkiyya

Shin ko kunsan daya daga cikin matsugunan jama’ar zamanin Neolitik na a garin Konya na Turkiyya wanda ake kira Çatalhoyuk?

Al'umun da suka rayu a Turkiyya

Shin ko kunsan daya daga cikin matsugunan jama’ar zamanin Neolitik na a garin Konya na Turkiyya wanda ake kira Çatalhoyuk?

Çatalhoyuk na nan a yanki mai nisan kilomita 10 gabas da gundumar Çumra ta lardin Konya dake Turkiyya wanda garin jama’ar zamanin Neolitik ne.

A bayanan da tarihin duniya ya nuna na cewa, yankin ya fara daga Çayonu da Halan Çemi dake Hoyun, inda shi ne gari mafi tsufa a yankin, kuma ya kai har ga iyakar Batman Kozluk wanda aka ce an samar da shi shekaru dubu 12 da suka gabata. Sakamakon ci gaba da binciken kimiyya kan wanna batu, a yanzu Çatalhoyuk ne gari mafi tsufa da aka gano.

Höyük dake gundumar Çumra y kasance na da siffar tsaunuka 2 mikakku sannan ya yi lankwasa irin ta cokali mai yatsu wanda hakan ya sanya ake kiransa da Çatalhoyuk.

 Labarai masu alaka