TRT Afirka Labarai
Labarai
Afirka
Jam'iyya mai mulki a Togo ta samu gagarumar nasara a zaɓen majalisar dokoki — Hukumar Zaɓe
Jam'iyyar Union for the Republic ta Shugaba Gnassingbe ta samu gagarumar nasara a zaɓen majalisar dokokin Togo, bayan kwaskwarimar da aka yi wa kundin tsarin mulkin ƙasar wadda ta sha suka daga wurin 'yan hamayya.Duniya
Kafar watsa labaran Masar ta ce akwai alamun nasara a tattaunawar Gaza da Isra'ila
Isra'ila ta kwashe kwana 210 tana yaƙi a Gaza, abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 34,622 — kashi 70 jarirai ne da ƙananan yara da mata — sannan suka jikkata fiye da mutum 77,867 kana sama da mutum 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine.Afirka